Sabuwar Zelandiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sabuwar Zelandiya
Aotearoa
Flag of New Zealand.svg Coat of arms of New Zealand.svg
Administration
Government parliamentary monarchy (en) Fassara, constitutional monarchy (en) Fassara da unitary state (en) Fassara
Head of state Elizabeth II
Capital Wellington
Official languages Turanci, Māori (en) Fassara da New Zealand Sign Language (en) Fassara
Geography
NZL orthographic.svg da LocationNewZealand.png
Area 268021 km²
Borders with Asturaliya
Demography
Population 4,942,500 imezdaɣ. (30 Satumba 2019)
Density 18.44 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+13:00 (en) Fassara, UTC+12:00 (en) Fassara, UTC+13:45 (en) Fassara, UTC+12:45 (en) Fassara, UTC−10:00 (en) Fassara da UTC−11:00 (en) Fassara
Internet TLD .nz (en) Fassara
Calling code +64
Currency New Zealand dollar (en) Fassara
govt.nz
Tutar Sabuwar Zelandiya.
Tambarin Sabuwar Zelandiya
hoton kasar new Zealand a wani karni na baya
cikin birnin new Zealand
new Zealand bayan samun yancin kai

SwabSabuwar Zelandiya ko Niyu Zilan[1] (da Turanci New Zealand) ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Sabuwar Zelandiya Wellington ne; birnin mafi girman ƙasar Auckland ne. Sabuwar Zelandiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 268,021. Sabuwar Zelandiya tana da yawan jama'a 5,005,400, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Akwai tsibirai dari shida a cikin ƙasar Sabuwar Zelandiya. Sabuwar Zelandiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1907.

Firaministan ƙasar Sabuwar Zelandiya Jacinda Ardern ne daga shekara ta 2017.


Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.