Jump to content

Audu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Audu
sunan gida
Bayanai
Suna a harshen gida Audu
Tsarin rubutu Baƙaƙen boko
Soundex (en) Fassara A300
Cologne phonetics (en) Fassara 02
Caverphone (en) Fassara AT1111
Attested in (en) Fassara 2010 United States Census surname index (en) Fassara
Sunayen audu
  • Audu Bako (an haife shi a shekara ta alif 1924A.c), gwamnan Najeriya
  • Audu Innocent Ogbeh (an haife shi a 1947), ɗan siyasan Nijeriya
  • Audu Idris Umar (an haife shi a 1959), sanatan Nijeriya
  • Audu Maikori (an haife shi a shekara ta 1975), lauya ne ɗan Nijeriya, ɗan kasuwa, ɗan gwagwarmaya kuma mai magana da yawun jama'a
  • Audu Mohammed (an haife shi a shekara ta 1985), ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Nijeriya[1]
Sunan mahaifi
  • Abubakar Audu (1947–2015), gwamnan Najeriya
  • Ishaya Audu (1927–2005), likitan Nijeriya kuma ɗan siyasa
  • Judith Audu, 'yar wasan fina-finai da talabijin ta Najeriya, mai gabatarwa, mai samfuri, mai rubutun ra'ayin yanar gizo da shirya fim
  • Musa Audu (an haife shi a shekara ta 1980), ɗan tseren Najeriya
  • Reine Audu, ɗan ƙarni na 18 mai sayar da 'ya'yan itace kuma mai neman sauyi
  • Seriki Audu (1991–44), dan wasan kwallon kafa na Najeriya
  1. https://en.wikipedia.org/wiki/Audu