Augustin Nsanze

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Augustin Nsanze
Foreign Minister of Burundi (en) Fassara

2009 - Nuwamba, 2011
Antoinette Batumubwira - Laurent Kavakure (en) Fassara
ambassador (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Kibumbu (en) Fassara, 27 ga Yuli, 1953 (70 shekaru)
ƙasa Burundi
Karatu
Makaranta University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) Fassara 1987) doctorate in France (en) Fassara : study of history (en) Fassara
Matakin karatu doctorate (en) Fassara
Thesis director Jean Devisse (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Masanin tarihi, ɗan siyasa, university teacher (en) Fassara da Mai wanzar da zaman lafiya
Employers Université Espoir d'Afrique (en) Fassara
Université du Burundi (en) Fassara

Augustin Nsanze (an haife shi a shekara ta 1953) masanin tarihi ne, ɗan siyasa kuma ɗan diflomasiyya. A halin yanzu shi ne babban mai ba da shawara ga shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza. Kafin wannan aikin Nsanze ya kasance Ministan Harkokin ƙasashen Waje na Burundi (Sakataren Harkokin Waje) daga shekarun 2009 zuwa 2011. [1] A lokacin gwamnatin shugaba Nkurunziza na farko an naɗa shi jakadan Burundi a Majalisar Dinkin Duniya a birnin New York. [2] Kafin shiga siyasa, Nsanze farfesa ne kuma mai bincike a Jami'ar Hope Africa da Jami'ar Burundi. [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Burundi from the United States Department of State
  2. New permanent representative of Burundi presents credentials UN.org
  3. Augustin Nsanze at African Studies Centre, Leiden