Auren soyayya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Auren soyayya
type of marriage (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Aure
Has characteristic (en) Fassara Soyayya
Hannun riga da marriage of convenience (en) Fassara
auren soyayya

Auren soyayya dai, shi ne irin auren da kowane ɗan'adan ke fata domin ya kan haifar da zaman lafiya da ƙwanciyar hankali a tsakanin ma'auratan.

Asalin auren soyayya[gyara sashe | gyara masomin]

masoya kafin aure

A lokacin da saurayi yaga budurwa ko ita budurwa taga saurayi ya shiga ranta to a wannan lokacin idan sukayi juna tayi soyayya kuma suka amince da juna har ta kai su ga aure to tabbas za'a iya ganin rayuwar su ta sauya sosai a ɓangaren nishaɗi da walwala.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.innfinity.in/ha/iyaka/son-aure-rashin-amfani/