Auwal Ishaq

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Auwal Ishaq (yawale) jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya jima a masana'antar ana bugawa dashi yayi suna ne sanadiyyar fim din da ya fito a Tashar Arewa 24 Mai suna KWANA CASA'IN, inda ya fito a matsayin direban gidan tsohon gwamnan Kuma masoyi ga rayya.[1] ya fito a bebe wanda beji sosai.

Masana'antar fim[gyara sashe | gyara masomin]

Ya fara fim ne da taimakon jarumi Adam A Zango Wanda shine yake Saka shi a fim in ansami gurin na barkawanci a Saka sa. Daukakar sa ta fara ne daga sanda ya tsinci kansa a fim din KWANA CASA'IN na Tashar Arewa 24, fim din ya haskaka shi a idon duniya. Auwal mawaki ne Mai tasowa a halin yanzun, sannan ya gaji Waka ta bangaren mahaifin sa domin mahaifin sa harkan kinda yake Yi .[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://fimmagazine.com/har-yanzu-na-%C9%97auki-kai-na-a-mawa%C6%99i-inji-jarumi-auwal-ishaq-yawale-%C9%97ankurma/
  2. https://m.youtube.com/watch?v=xQPqmPEF9i4