Awadhi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Awadhi
अवधी
'Yan asalin magana
harshen asali: 22,000,000 (2007)
Devanagari (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-2 awa
ISO 639-3 awa
Glottolog awad1243[1]

Yare ne Wanda Daya daga cikin yarurrukan da mutanen kudancin kasashen Asiya sukeyi kamar indiya da sauransu wadansu makwabtan kasar ta Indiya dake a kudancin kasashen Asiya, Akallla mutanen kasar indiya 3,851,000 suna magana na yaren.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Awadhi". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. IndiaNetzone.com https://www.indianetzone.com › aw... Awadhi Language