Jump to content

Azenaide Carlos

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Azenaide Carlos
Rayuwa
HaihuwaLuanda, 14 ga Yuni, 1990 (36 shekaru)
ƙasaAngola
Karatu
HarsunaPortuguese language
Sana'a
Sana'ahandball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Clube Desportivo Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewaback (en) Fassara
Tsayi175 cm

Azenaide Danila José Carlos a.k.a Zizica (an haife ta ranar 14 ga watan Yunin 1990) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon hannu ce na ƙasar Angola don Rapid București da ƙungiyar ƙwallon hannu ta Angola.

Ta halarci Gasar Cin Kofin Hannun Mata ta Duniya a Brazil,[1] da 2008, 2012, 2016, da Gasar Olympics na shekarar 2020.[2][3]

Azenaide ta shafe dukan aikinta a Angolan Primeiro de Agosto. A cikin watan Janairun 2014, ta koma babbar abokiyar hamayyar Petro Atlético.