Azuoma Dike
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Lagos,, 7 Disamba 1989 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa |
Namibiya Najeriya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
| Tsayi | 72 in | ||||||||||||||||||
Azuoma Dike (an haife ta ranar 7 ga watan Disamban 1989) ƴar wasan kwando ce ta Najeriya ta Kano Pillars da kuma ƴan wasan Najeriya. [1]
Tare da Najeriya, Dike ta halarci AfroBasket ta shekarar 2017. [2]