Jump to content

Ba Ahmed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ba Ahmed
grand vizier (en) Fassara

Rayuwa
HaihuwaMarrakesh, 1841
ƙasaMaroko
Harshen uwaLarabci
MutuwaMarrakesh, 17 Mayu 1900
Ƴan uwa
MahaifiSi Musa
Karatu
HarsunaLarabci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa

Ahmed ben Moussa ( Larabci: أحمد بن موسى ) an fi sanin shi da Ba Ahmed ( با أحمد ) an haife shi a shekara ta 1840, Grand Vizier na Masarautar Morocco tsakanin 1894 zuwa 1900, bayan hawan Sultan Abd al-Aziz kan karagar mulki yana da shekaru 16. Bayan rasuwarsa, kasar ta shiga wani yanayi na rashin tsaro da tashin hankali. Ya mutu a ranar 13 ga Mayu, 1900.[1][2][3]

  1. Barbe, Adam. "Quand la France colonisait le Maroc par la dette". Retrieved 9 February 2017.[permanent dead link]
  2. Searight, Susan (1 November 1999). Maverick Guide to Morocco. Pelican Publishing. p. 404. ISBN 978-1-56554-348-5. Retrieved 28 October 2012.
  3. Wilbaux, Quentin (2001). La médina de Marrakech: Formation des espaces urbains d'une ancienne capitale du Maroc. Paris: L'Harmattan. ISBN 2747523888.