Baba Ijebu
URL (en) | https://babaijebu.ng/ |
---|---|
Iri | yanar gizo |
Language (en) | Turanci |
Wurin hedkwatar | Najeriya |
Kamfanin Premier Lotto Limited wanda aka fi sani da Baba Ijebu kamfani ne na caca da ke ba da hidimomin caca a Najeriya.[1] Shi ne gidan gudanar da caca mafi tsufa sanannen a Najeriya kuma an yi rajistansa a 2001.[2]
Baba Ijebu yana ba da wasannin caca sama da 20 daban-daban waɗanda suka haɗa da Diamond, Peoples, Bingo, MSP, Metro, International, Gold, 06, Jackpot, Lucky G, Clubmaster, Super, Tota, Mark 2, Vag, Enugu, Midweek, Fairchance, Fortune, Royal, Bonanza, King, National, Lucky.[ana buƙatar hujja]
Mai martaba Sir Kesington Adebukunola Adebutu CON, KJW, FISM ne ya kafa Baba Ijebu wanda kuma shine Shugaban gidan na yanzu.[3]
Tallafawa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin 2017 kuma, Baba Ijebu ya ƙi sanya hannu kan yarjejeniya na shekaru uku da Quadri Aruna na kudi $75,000.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Okafor, Kelvin. "How to play Baba Ijebu lotto?". Legit.ng.
- ↑ Joseph, Adeyi. "Nigeria: The Matrix Behind Premier Lotto". AllAfrica.com.
- ↑ Owoeye, Fikayo (2017-03-31). "Sales Boy to Lotto Magnate: The story of Chief Kensington 'Baba Ijebu' Adebutu". Nairametrics. Retrieved 2018-09-29.
- ↑ "Quadri signs 3-year endorsement with Premier Lotto". Punch. Retrieved 22 October 2017.