Babangida

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babangida
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Babangida sunan mahaifi ne na Najeriya. Fitattun mutane da suke da iron sunan sun haɗa da:

  • Ibrahim Babangida, tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya
  • Maryam Babangida, tsohuwar matar shugaban Najeriya
  • 'Yan uwan kwallon kafa uku
    • Tijani Babangida (an haife shi a shekara ta 1973), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya
    • Ibrahim Babangida (an haife shi a shekara ta 1976) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya
    • Haruna Babangida (an haife shi a shekara ta 1982), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya