Baboucarr Gaye
Baboucarr Gaye | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bielefeld, 24 ga Faburairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gambiya | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.96 m |
Baboucarr Gaye (an haife shi a ranar 24 ga Fabrairun shekarar 1998) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida/raga na FC Rot-Weiß Koblenz. An haife shi a Jamus, yana wakiltar tawagar ƙasar Gambia.
Aikin kulob/Kungiya
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan da ya yi amfani/aiki a matsayin sa na matashi tare da kulob ɗin Arminia Bielefeld, an sanar da cewa Gaye zai bar kulob ɗin a ranar 30 ga watan Yunin shekarar 2019, bai taɓa bayyana a cikin tawagar farko ba. A ranar 21 ga Yuli 2019, daga baya ya shiga SG Wattenscheid 09. [1] Bayan wasanni tara kacal, an tilasta wa Gaye ya nemo wani sabon kulob bayan Wattenscheid ya shigar da ƙara kan fatarar kuɗi a tsakiyar watan Oktoban 2019, inda suka rasa sauran kakar wasan su. [2] A cikin Janairu 2020, matashin mai tsaron gida ya shiga VfB Stuttgart II. [3]
A cikin watan Yulin shekarar 2020, Gaye ya koma TuS Rot-Weiß Koblenz. [4]
Ayyukan ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Gaye ya yi karo/haɗu da tawagar ƙasar Gambia a wasan sada zumunci da suka doke Congo da ci 1-0 a ranar 9 ga Oktoba 2020.
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Keeper Baboucarr Gaye kommt von Arminia Bielefeld, sgwattenscheid09.de, 21 July 2019
- ↑ Wuppertal und Essen: Hier halten sich Wattenscheid-Spieler fit, reviersport.de, 16 November 2019
- ↑ [1], vfb.de, Januar 2020
- ↑ TuS Rot-Weiß Koblenz verpflichtet 22-Jährigen wunsch Torhüter, regio-sw.de, 19 July 2020
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Baboucarr Gaye at DFB (also available in German)
- Baboucarr Gaye at kicker (in German)
- Baboucarr Gaye at WorldFootball.net