Babu Bayyanannun Alamomi (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Babu Bayyanannun Alamomi (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2018
Asalin suna No obvious signs da Явних проявів немає
Asalin harshe Rashanci
Ƙasar asali Ukraniya
Characteristics
Direction and screenplay
Darekta Alina Gorlova (en) Fassara
Samar
Mai tsarawa Alina Gorlova (en) Fassara
Maria Berlinska (en) Fassara
Tarihi
External links

Babu Bayyanannun Alamomi wato “No Obvious Sign”( Ukraine) wani shiri ne wanda darektan Ukraine Alina Gorlova ta jagoranta. Fim ne na harshen Rashanci na Yukren wanda Gorlova da furodusa Ukrainian Maria Berlinska suka shirya. Fim ɗin ya ta’allaka akan labarin majon sojan Yukren Oksana Yakubova yayin da take fama da matsalar damuwa (PTSD).

Yabo[gyara sashe | gyara masomin]

An lissafo shiirin No Obvious sign a matsayin "Fitaccen Fim na Gabashin Turai" a bikin fim na Dok Leipzig na 2018.

An haɗa fim ɗin a cikin jerin fina-finai 100 mafi kyawun na kasar Ukraine ta National Oleksandr Dovzhenko Film Center.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]