Jump to content

Bafoi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bafoi


Wuri
Map
 9°52′N 8°17′E / 9.87°N 8.28°E / 9.87; 8.28
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Kaduna
dam din Bafoi na zango kataf kaduna
dajin Bafoi na zango kataf kaduna

Bafoi, (kuma Bafoi Kanai, Bafai Gora) ƙauye ne a gundumar Kanai a ƙaramar hukumar Zangon Kataf a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Lambar gidan waya ta yankin ita ce 802145.