Zangon Kataf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgZangon Kataf

Wuri
 9°48′N 8°18′E / 9.8°N 8.3°E / 9.8; 8.3
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Kaduna
Yawan mutane
Faɗi 318,991 (2006)
• Yawan mutane 119.56 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,668 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Zangon-Kataf local government (en) Fassara
Gangar majalisa Zangon-Kataf legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 802
Kasancewa a yanki na lokaci

Zangon Kataf ko Zango kamar yadda akafi sani, karamar hukuma ce dake jihar Kaduna, a Najeriya. Mafiya yawan al'umman dake zama a wannan Karamar hukumar katafawa ne da hausawa.