Matthew Hassan Kukah
Appearance
10 ga Yuni, 2011 - ← Kevin Aje (en) Dioceses: Roman Catholic Diocese of Sokoto (en) | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 31 ga Augusta, 1952 (73 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
SOAS, University of London (en) University of Bradford (en) Jami'ar Ibadan | ||
| Thesis | Religion and politics in northern Nigeria since 1960 | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
Catholic priest (en) | ||
| Imani | |||
| Addini | Cocin katolika | ||
Matthew Hassan Kukah (An haifeshi ranar 31 ga watan Agustan shekarar 1952) a garin Anchuna dake daular Ikulu a Zangon Kataf din jihar Kaduna, shine babban limamin Cocin katolika dake jihar Sokoto.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.