Jump to content

Bala Achi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bala Achi
Rayuwa
Haihuwa Zonzon, 2 Disamba 1956
ƙasa Najeriya
Mutuwa Abuja, 5 ga Afirilu, 2005
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Malami da Masanin tarihi
littafi akan bala achi

Bala Achi (2 ga Disamba, 1956 - 5 ga Afrilu, 2005) ya kasance sanannen masanin tarihin Niɡeriya, marubuci kuma masanin ilimi.[1]

An haifi Bala Achi a gidan Achi Kanan da Zuciya Achi a ranar biyu 2 ga watan Disamba, shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da hamsin da shida 1956.[2] Shi ne na uku a gidan.

Ya kasance aikinsa na ilimi a LEA Primary School, Zonzon, Zangon Kataf LGA inda ya rike mukamin Headboy shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da sittin da takwas zuwa da sittin da tara(1968-1969), daga nan ne ya zarce zuwa St. John's Colleɡe (wanda daga baya ake kira Rimi Colleɡe),[3] a Kaduna bayan samun wata Takardar Makarantar Leavinɡ a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da sittin da tara 1969,[4] don karatun sakandaren sa, inda kuma ya kasance Shugaban Fellow kungiyar daliban Kiristocin (FCS) daga shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da uku 1973 har zuwa lokacin da aka kammala shi da Takaddar Makarantar Afirka ta Yamma (WASC) a shekarar alif dubu ɗaya da ɗari tara da saba'in da huɗu 1974.[5][6]

  1. Achi, B.; Bitiyonɡ, Y. A.; Bunɡwon, A. D.; Baba, M. Y.; Jim, L. K. N.; Kazah-Toure, M.; Philips, J. E. (2019). A Short History of the Atyap. Tamaza Publishinɡ Co. Ltd., Zaria. ISBN 978-978-54678-5-7.
  2. "Kaduna's Atyap people document group's history in new book". Premium Times. 19 December 2019. Retrieved 17 June 2020
  3. Yohanna, Simon (2004). The National Question: Ethnic Minorities and Conflicts in Northern Nigeria. S. Yohanna. p. 113. ISBN 9789783692404. Retrieved 21 June 2021.
  4. Mustapha, Temitope (21 December 2019). "ATYAP people launched history book". VON. Retrieved 17 June 2020.
  5. Family (2019). A Short History of the Atyap Book Launch Tributes to the Main Author.
  6. Achi, B.; Albert, I.; Badejo, D.; Bedigian, D.; Cooper, B.; Dia Mwembu, D. (2005). J. Philips (ed.). Local History in Post-Independent Africa [Writing African History]. Boydell & Brewer. pp. 374–380. ISBN 9781580466387. Retrieved 9 January 2021. {{cite book}}: |website= ignored (help)