Zonzon
Appearance
Zonzon | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Kaduna | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Zangon Kataf | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 802138 |
Zonzon gunduma ce kuma al'ummar ƙauye a karamar hukumar Zangon Kataf a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya. Lambar gidan waya na yankin ita ce 802138.[1]
Matsugunai
[gyara sashe | gyara masomin]Waɗannan su ne wasu manyan ƙauyuka a gundumar Zonzon sun haɗa da:[2]
- Abiya Babu
- Aza Aka
- Chen Akoo
- Fabwang (H.Ung.Tabo)
- Kati (H.Wawa-Rafi)
- Mabukhwu
- Makunanshyia
- Makutsatim
- Manyi Sansak
- Mashan
- Masong
- Mawuka
- Mawukili
- Sakum
- Taligan (I,II)
- Zonzon
Alkaluma
[gyara sashe | gyara masomin]Mutanen gundumar Zonzon musamman mutanen Atyap ne,tare da mazauna wasu sassan Najeriya a manyan garuruwanta.
Fitattun mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Engr. Andrew Yakubu Laah, injiniya
- Atyoli Bala Achi (marigayi), masanin tarihi, Marubuci
- Gwam Dominic Gambo Yahaya (KSM),Agwatyap III
- AVM Ishaya Aboi Shekari (rtd.), hafsan soji
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Shugabancin Atyap
- Gundumar Jei
- Kanai,Nigeria
- Jerin kauyukan jihar Kaduna