Bagaha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bagaha

Wuri
Map
 27°07′30″N 84°03′54″E / 27.125°N 84.065°E / 27.125; 84.065
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBihar
Division in India (en) FassaraTirhut division (en) Fassara
District of India (en) FassaraWest Champaran district (en) Fassara
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 135 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 845101
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 6251

Gari ne da yake a Birnin pashchim champaran dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 112,634.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]