Bagaruwa
Appearance
Bagaruwa | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Fabales (mul) ![]() |
Dangi | Fabaceae (mul) ![]() |
Subfamily | Mimosoideae (mul) ![]() |
genus (en) ![]() | Acacia Mill., 1754
|
General information | |
Tsatso |
acacia wood (en) ![]() |







Bagaruwa wata bishiya ce wacce take da ƴa'ƴa ana samun ta a daji kuma ana haɗa magunguna da ita sosai kamar haka maganin tsutsar ciki, maganin warin jiki, da sauransu.[1]
Magunguna da suka shafi ɓangaren ƴan'uwa mata da maza haka kuma tana maganin jan ido.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Malumfashi, Abdullahi (20 April 2023). "Amfanin Bagaruwa A Jikin Mata Da Ya Kamata Ki Sani Amfanin". majalisarmu.com. Retrieved 13 April 2023.[permanent dead link]
- ↑ Nura Bala, Abubakar (13 April 2019). "Lafiya uwar jiki: Amfanin Bagaruwa 10 a jikin dan Adam". legit.hausa.ng. Retrieved 27 June 2021.