Banbaro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bambaro kayan kiɗa ne na hausawa wanda Maƙera babbaku ke kerawa da siririn Ƙarfe kuma a sarrafa shi ta yadda za`a iya busa shi yana bada amon sauti.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.