Jump to content

Bandung

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bandung
Bandung (id)
ᮊᮧᮒ ᮘᮔ᮪ᮓᮥᮀ Bandung (su)


Kirari «Gemah Ripah Wibawa Mukti»
Wuri
Map
 6°55′19″S 107°36′25″E / 6.9218458°S 107.6070831°E / -6.9218458; 107.6070831
Ƴantacciyar ƙasaIndonesiya
Province of Indonesia (en) FassaraJawa Barat (mul) Fassara
Babban birnin
Jawa Barat (mul) Fassara
Pasundan (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 2,875,673 (2010)
• Yawan mutane 17,117.1 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 168 km²
Altitude (en) Fassara 768 m
Sun raba iyaka da
Bandung Barat (mul) Fassara
Cimahi (mul) Fassara
Bandung (mul) Fassara
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 25 Satumba 1810
Tsarin Siyasa
• Gwamna Yana Mulyana (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 40111–40973
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+07:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 022
Wasu abun

Yanar gizo bandung.go.id

Bandung, a tsibirin Java, babban birnin yankin Yammacin Java ce, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, jimilar mutane 2,575,478. An gina birnin Bandung a karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Issa.