Jump to content

Bengaluru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Bangalore)
Bengaluru
ಬೆಂಗಳೂರು (kn)


Wuri
Map
 12°58′45″N 77°35′29″E / 12.9791198°N 77.5912997°E / 12.9791198; 77.5912997
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaKarnataka
Division of Karnataka (en) FassaraBangalore division (en) Fassara
District of India (en) FassaraBengaluru Urban district (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 12,327,000 (2020)
• Yawan mutane 16,635.63 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Kannada
Labarin ƙasa
Yawan fili 741 km²
Altitude (en) Fassara 920 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Kempe Gowda I (en) Fassara
Ƙirƙira 1537
Muhimman sha'ani
Siege of Bangalore (en) Fassara (1791)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 560000–560107
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 80
Wasu abun

Yanar gizo bbmp.gov.in
Bengaluru.

Bengaluru ko Bangalore birni ne, da ke a jihar Karnataka, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Karnataka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane miliyan sha biyu. An gina birnin Bengaluru a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.

Birnin Bangalore