Bengaluru

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bengaluru
BangaloreMontage.png
business cluster, municipal corporation in India, babban birni
bangare naCentral Karnataka Gyara
farawa1537 Gyara
sunan hukumaBengaluru Gyara
native labelಬೆಂಗಳೂರು Gyara
demonymBangalorean Gyara
founded byKempe Gowda I Gyara
yaren hukumaKannada Gyara
nahiyaAsiya Gyara
ƙasaIndiya Gyara
babban birninKarnataka Gyara
located in the administrative territorial entityKarnataka Gyara
coordinate location12°58'11.665"N, 77°35'52.667"E Gyara
shugaban gwamnatiR. Sampath Raj Gyara
authorityBruhat Bengaluru Mahanagara Palike Gyara
located in time zoneUTC+05:30 Gyara
twinned administrative bodyCasablanca, Cleveland, Minsk, San Francisco, Kharkiv Gyara
sun raba iyaka daDharmavaram Gyara
official websitehttp://www.bbmp.gov.in/ Gyara
local dialing code80 Gyara
Bengaluru.

Bengaluru ko Bangalore birni ne, da ke a jihar Karnataka, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Karnataka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane miliyan sha biyu. An gina birnin Bengaluru a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.