Banjarmasin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Banjarmasin.

Banjarmasin, a tsibirin Borneo, babban birnin yankin Kudancin Kalimantan ce, a kasar Indonesiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane 625,395. An gina birnin Medan a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.