Bankwana mai tsawo (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Bankwana mai tsawo (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1971
Asalin suna Долгие проводы
Asalin harshe Rashanci
Ƙasar asali Kungiyar Sobiyet
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 95 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Kira Muratova
Marubin wasannin kwaykwayo Natalya Ryazantseva (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Production company (en) Fassara Studiyon fim na Odesa
Editan fim Valentyna Oliinyk (en) Fassara
Other works
Mai rubuta kiɗa Oleg Karavaychuk (en) Fassara
Director of photography (en) Fassara Gennadi Karyuk (en) Fassara
External links
YouTube

Bankwana mai tsayi wato The Long Farewell ( Russian: Долгие проводы, romanized: Dolgie provody ) fim dkn drama ne na Soviet wanda Kira Muratova ya jagoranta.

An dauki shirin a cikin shekarar 1971, amma an sake shi ne a lokacin perestroika a cikin 1987. [1]

Labari[gyara sashe | gyara masomin]

Na tsawon lokaci, Yevgenia Vasilyevna tana aiki tukuru tare da ɗanta Sasha. A yayinda bata da lokaci kuma danta na ta kara girma, sai Nikolai Sergeyevich ya fara kula da ita. A lokacin rani, ɗan ya ziyarci mahaifinsa. Bayan ya dawo ya fara canzawa. Mahaifiyarsa ta fahimci cewa danta yana so ya tafi, amma ba ta da isasshen hikimar da za ta yi iya natsuwa a wannan yanayi.

‘Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

Kyaututtuka da zaɓe[gyara sashe | gyara masomin]

1987
  • Kyautar Nika - Mafi kyawun Fim, Mafi Darakta ( Kira Muratova ), Best Actress ( Zinaida Sharko ), Mafi kyawun Cinematographer ( Gennadi Karyuk ): nom [2]
  • Bikin Fim na All-Union - Grand Prix Jury: nasara [3]
  • Bikin Locarno - Kyautar FIPRESCI: nasara [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Долгие проводы (1971) — информация о фильме
  2. "Премия «Ника» 1988: номинанты и победители". Archived from the original on 2017-04-03. Retrieved 2023-03-11.
  3. 3.0 3.1 Долгие проводы on KinoPoisk

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:Kira Muratova