Barbara Bielecka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barbara Bielecka (an Haife ta daya ga watan 1 Janairu shekar 1931, Chełm ) ƙwararriyace yar ƙasar Poland ce kuma memba na Faculty of Architecture a Jami'ar Fasaha ta Gdańsk . Ta tsara Wuri Mai Tsarki na Uwargidanmu na Lichen, babban cocin Poland, yanki na shida mafi girma a duniya. An gina shi tsakanin 1994 zuwa 2004. A cikin Mayu shekara 1985, ta shiga Hukumar Tsare-tsare da Gine-gine na Birane a Kwalejin Kimiyya ta Poland a Kraków.

Basilica na Uwargidanmu na Licheń[gyara sashe | gyara masomin]