Bari
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƙasa | Italiya | ||||
| Yankunan Italiya | Apulia | ||||
| Metropolitan city of Italy (en) | città metropolitana di Bari (mul) | ||||
| Babban birnin |
| ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 315,473 (2025) | ||||
| • Yawan mutane | 2,687.39 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Italiyanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 117.39 km² | ||||
| Altitude (en) | 5 m | ||||
| Sun raba iyaka da |
Adelfia (en) Bitonto (en) Capurso (en) Modugno (en) Mola di Bari (en) Noicattaro (en) Valenzano (en) Bitritto (en) Giovinazzo (en) Triggiano (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Muhimman sha'ani |
Siege of Bari (en) | ||||
| Patron saint (en) |
Saint Nicholas (en) | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa |
Bari City Council (en) | ||||
| • Mayor of Bari (en) |
Vito Leccese (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 70121–70132 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 080 | ||||
| ISTAT ID | 072006 | ||||
| Italian cadastre code (municipality) (en) | A662 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | comune.bari.it | ||||

Bari (lafazi: /bari/) birni ne, da ke a yankin Puglia, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Puglia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, ya na da jimillar yawan mutane 325 000, 1 300 000 ƙeta iyakokin birni). An gina birnin Bari kafin karni na uku kafin haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wasu matasa kenan na fareti a Bari, 2003
-
Arbour, ƙarni 16, Bari
-
Wurin shakatawa na 2 Giugno, Bari
-
Birnin Bari daga tsohuwar tashar jirgin ruwa na birnin
-
Sashen Ilmantarwa, a Harabar Jami'ar Bari
-
Mutum-mutumin Niccolò Piccinni, a Bari
