Bari
Appearance
Bari | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) | Apulia | ||||
Metropolitan city of Italy (en) | Metropolitan City of Bari (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 316,015 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 2,692.01 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Italiyanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 117.39 km² | ||||
Altitude (en) | 5 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Adelfia (en) Bitonto (en) Capurso (en) Modugno (en) Mola di Bari (en) Noicattaro (en) Valenzano (en) Bitritto (en) Giovinazzo (en) Triggiano (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Bari (en)
| ||||
Patron saint (en) | Saint Nicholas (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | Bari City Council (en) | ||||
• Mayor of Bari (en) | Vito Leccese (en) (24 ga Yuni, 2024) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 70121–70132 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 080 | ||||
ISTAT ID | 072006 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) | A662 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | comune.bari.it |
Bari (lafazi: /bari/) birni ne, da ke a yankin Puglia, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Puglia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, ya na da jimillar yawan mutane 325 000, 1 300 000 ƙeta iyakokin birni). An gina birnin Bari kafin karni na uku kafin haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Wasu matasa kenan na fareti a Bari, 2003
-
Arbour, ƙarni 16, Bari
-
Wurin shakatawa na 2 Giugno, Bari
-
Birnin Bari daga tsohuwar tashar jirgin ruwa na birnin
-
Sashen Ilmantarwa, a Harabar Jami'ar Bari
-
Mutum-mutumin Niccolò Piccinni, a Bari