Bartho Okolo
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | jahar Enugu, 5 ga Maris, 1954 (72 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Jami'ar Obafemi Awolowo 1979) Digiri University of Glasgow (en) | ||
| Matakin karatu |
doctorate (en) Digiri | ||
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Turancin Birtaniya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a |
microbiologist (en) | ||
| Employers | Jami'ar Najeriya, Nsukka | ||
Bartho Ndubuisi Okolo, Farfesa ne a fannin ilmin halitta wanda ya yi aiki a matsayin shugaban Jami'ar Najeriya, Nsukka na sha uku. Farfesa Osita Chinedu Nebo ne ya gabace shi sannan Farfesa Benjamin Chukwuma Ozumba ya gaje shi.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Celebrating the Bartho Okolo renaissance at UNN".
- ↑ Edike, Tony (July 7, 2014). "Ozumba named new UNN VC as Okolo bows out". Vanguard. Retrieved January 19, 2022.