Basra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Basra da daddare (2012)

Basra (البصرة‎) gari ne a kasar Iraqi a yanzu, wacce take da matukar tarihi a tarihin Musulunci.