Batahin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Batahin
Jimlar yawan jama'a
286
Yankuna masu yawan jama'a
Sudan

Batahin ( Larabci: البطاحين‎) ƙabilar Larabawa ce a garin Butana, wani yanki a ƙasar Sudan. Batahin ƙabila ce a cikin babbar ƙungiyar ƙabilar Ja'alin.[1] Batahin Musulmai ne masu jin Larabci,[2] kuma adadinsu ya kai 200,000. [ana buƙatar hujja]

Yawan jama'ar Batihin yana da kusan 286,000.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Rottenburg, Richard; Gertel, Jörg; Calkins, Sandra (2014). Disrupting Territories: Land, Commodification and Conflict in Sudan. Boydell & Brewer. ISBN 978-1-84701-054-4.
  2. Sørbø, Gunnar M. (1985). Tenants and Nomads in Eastern Sudan: A Study of Economic Adaptations in the New Halfa Scheme. Nordic Africa Institute. p. 98. ISBN 91-7106-242-4.