Begusarai
Appearance
Begusarai | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Bihar | |||
Division of Bihar (en) | Munger division (en) | |||
District of India (en) | Begusarai district (en) | |||
Babban birnin |
Begusarai district (en)
| |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 252,008 | |||
• Yawan mutane | 131.39 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 1,918 km² | |||
Altitude (en) | 41 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1972 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 851101 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 6243 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | begusarai.bih.nic.in |
Begusarai Birni ne da yake a karkashin jahar (Bihar) dake a gabashin kasar indiya, wadda itace jiha ta uku wajen yawan mutane a kasar ta indiya. Wanda kuma akalla a hasashen shekarar 2011 tanada jumullar mutane 2,970,541.