Beira

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Beira


Wuri
Map
 19°50′00″S 34°51′00″E / 19.8333°S 34.85°E / -19.8333; 34.85
JamhuriyaMozambik
Province of Mozambique (en) FassaraSofala (en) Fassara
District of Mozambique (en) FassaraBeira District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 530,604 (2019)
• Yawan mutane 838.24 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 633 km²
Altitude (en) Fassara 14 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1887
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 2100
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo municipiobeira.gov.mz
TT CMZ-AF-GT E 2-1 4 64 - Victoria Memorial Hall. Beira
Beira, Mozambique (13-07-2012)

Beira: Birni ne, da ke a ƙasar Mozambik. Shi ne babban birnin yankin Sofala. Beira ya na da yawan jama'a 533,825, bisa ga ƙidayar 2017. An gina birnin Beira a shekara ta 1890, a tarihin mulkin mallakan Portugal.

Al'ummar birnin Beira kenan a ranar yaki da Cuta mai karyar garkuwar jiki (AIDS) ta duniya, 2013