Bello Muhammad Bello

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Bello Muhammad Bello Wanda aka fi sani kokuma ace inkiyarsa ita ce BMB (An haife shi ne a ranar 5 ga watan Janairu, shekara ta alif 1976). jarumin finafinai ne a masana'antar Kannywood. Bello ya fito a finafinan Hausa da dama.

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi birnin Jos na jihar Filato, ranar 5 ga watan Janairu, shekara ta 1976.[1]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]