Jump to content

Ben Patterson (ɗan siyasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ben Patterson (ɗan siyasa)
Member of the European Parliament (en) Fassara

25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994
District: Kent West (en) Fassara
Election: 1989 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989
District: Kent West (en) Fassara
Election: 1984 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

17 ga Yuli, 1979 - 23 ga Yuli, 1984
District: Kent West (en) Fassara
Election: 1979 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Afirilu, 1939 (85 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki City of Brussels (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Conservative Party (en) Fassara
ben patterson

George Benjamin Patterson (An haife shi a ranar 21 ga watan Afrilun 1939) marubuci ne a Burtaniya kuma tsohon ɗan siyasa a ƙarƙashin Jam'iyyar Conservative.

Tarihin rayuwarsa

[gyara sashe | gyara masomin]
Ben Patterson

An haifi Ben Patterson a garin Hemel Hempstead.[1] Ya fara aiki ne a matsayin malami a Kwalejin Conservative ta Swinton, yana koyar da Kasuwancin gama gari .

Fagen Siyasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Daga shekarar (1968) zuwa ta (1971) ya kasance Kansila a kungiyar Hammersmith ta London.[2]

A shekara ta (1979), a farkon zaɓe na kai tsaye na Majalisar Turai, an zaɓi Patterson a matsayin ɗanmajalisa a Tarayyar Turai (MEP) don wakiltar mazabar Kent ta Yamma. Ya kasance mataimakin shugaban kwamitin tattalin arziki da harkokin kudi da manufofin masana'antu daga watan Janairun (1992) har zuwa lokacin da aka sha kaye a zaben shekarar (1994) na Turai.[1]

Jerin Litattafansa

[gyara sashe | gyara masomin]

Patterson ya rubuta littattafai da dama, wanda suka haɗa da:[3]

  • Direct Elections to the European Parliament (1974)
  • Powers of the European Parliament (1979)
  • Purse-Strings of Europe (1979)
  • Vredeling and All That (1984)
  • Europe and Employment (1984)
  • VAT: The Zero Rate Issue (1988)
  • European Monetary Union (1991)
  • A European Currency: on track for 1999? (1994)
  • Options for a Definitive VAT System (1995)
  • The Co-ordination of National Fiscal Policies (1996)
  • The Consequences of Abolishing Duty Free (1997)
  • Adjusting to Asymmetric Shocks (1998)
  • The Feasibility of a `Tobin Tax' (1999)
  • The Determination of Interest Rates (1999)
  • Exchange Rates and Monetary Policy (2000)
  • Tax Co-ordination in the EU (2002)
  • Background to the Euro (2003)
  • Public Debt (2003)
  • The Euro: Success or Failure? (2006)
  • Understanding the Eu Budget (2011)
  1. 1.0 1.1 "MEPs: (Ben) George Benjamin PATTERSON". European Parliament. Retrieved 28 May 2015.
  2. "The Conservative Party and Europe". La Librairie Européenne. Retrieved 28 May 2015.
  3. "Understanding the Eu Budget". Amazon. Retrieved 28 May 2015.