Bengaluru
Appearance
Bengaluru | |||||
---|---|---|---|---|---|
ಬೆಂಗಳೂರು (kn) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Jihar Indiya | Karnataka | ||||
Division of Karnataka (en) | Bangalore division (en) | ||||
District of India (en) | Bengaluru Urban district (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 12,327,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 16,635.63 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Kannada | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 741 km² | ||||
Altitude (en) | 920 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Dharmavaram (en)
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Wanda ya samar | Kempe Gowda I (en) | ||||
Ƙirƙira | 1537 | ||||
Muhimman sha'ani |
Siege of Bangalore (en) (1791)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 560000–560107 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 80 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bbmp.gov.in |
Bengaluru ko Bangalore birni ne, da ke a jihar Karnataka, a ƙasar Indiya. Shi ne babban birnin jihar Karnataka. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane miliyan sha biyu. An gina birnin Bengaluru a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Mutum-mutumin Jamsetji Tata
-
Infosys Bangalore
-
Bangalore MG Road Utility Building, 2009