Beni Arab
Appearance
Beni Arab | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | administrative territorial entity (en) |
Ƙasa | Aljeriya |
Beni Arab ƙauye ne a lardin Boumerdès a Kabylie, Aljeriya. [1] [2]
Wuri
[gyara sashe | gyara masomin]Kauyen yana kewaye da Kogin Keddache da garuruwan Thenia da Zemmouri a wuraren tsaunukan Khachna. [3] [4] [5]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan ƙauyen an gudanar da abubuwan masu daɗaɗɗen tarihi da yawa: