Thénia
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Aljeriya | ||||
Province of Algeria (en) ![]() | Boumerdès Province (en) ![]() | ||||
District of Algeria (en) ![]() | Thénia District (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Thénia District (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 21,439 (2008) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Bahar Rum, Meraldene River (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 301 m | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1872 | ||||
Patron saint (en) ![]() | Sidi Boushaki | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 35005 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | thenia.net | ||||
![]() ![]() |
Thénia (lafazi : /tenia/ ; da harshen Berber: ⵜⵉⵣⵉ ⵏ ⴰⵜ ⵄⵉⵛⴰ; da Larabci: الثنية/Ath-Thaniyya) birni ne, da ke a ƙasar Aljeriya ce a cikin wilaya na Boumerdès, a cikin daïra na Thénia, a kan iyaka tsakanin ɗumbin tsaunin Kabylia da filin Mitidja.[1]
Kauyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Mutane
[gyara sashe | gyara masomin]- Abderrahmane Boushaki, dan siyasar a Aljeriya.
- Brahim Boushaki, dan malamin tauhidi, sufi da mufti a Aljeriya.
- Mohamed Seghir Boushaki, dan siyasar a Aljeriya.
- Sidi Boushaki, dan malamin tauhidi, sufi da mufti a Aljeriya.
Wurare
[gyara sashe | gyara masomin]- Titin Yahia Boushaki, Titin a wani birni a Aljeriya.
- Zawiyet Sidi Boushaki, sufi zaouïa a Aljeriya.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kwarin Meraldene
-
Thenia - panoramio