Jump to content

Benjamin Fredrick

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Benjamin Fredrick
Rayuwa
Haihuwa 28 Mayu 2005 (19 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Benjamin Chiemela Fredrick (an haife shi a ranar 28 ga watan Mayu shekarar 2005) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke taka leda a Nasarawa United FC da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya ta ƙasa da shekaru 20 a matsayin mai tsaron baya.

Dan baya na tsakiya, Fredrick ya kammala karatun gwagwalad digiri na Kwalejin Kwallon Kafa ta Simoiben wanda dan wasan kwallon kafa Moses Simon ya kafa. Kafin farkon kakar shekarar 2021-22 ya shiga ABS FC . Ya fara buga musu wasa a watan Fabrairun shekarar 2022 kuma an ba shi kyautar gwarzon dan wasan. A watan Oktoban shekarar 2022 an ruwaito shi ya koma kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya Nasarawa United . Ya buga wasansa na farko a Nasarawa a gasar NPFL a kakar wasa ta Shekarar 2022-23, inda ya buga wasan tsakiya da na dama.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Fredrik ya buga wa gwagwalad ‘yan wasan Najeriya ‘yan kasa da shekaru 20 da suka kare a gwagwalada matsayi na uku a gasar cin kofin Afrika na ‘yan kasa da shekaru 20 da aka gudanar a Masar a watan gwagwalad Janairun shekarar 2023, inda ya ke buga wasa a duk minti daya a lokacin da gwagwalad kungiyarsa ta kai wasan kusa da na karshe. A watan Mayun shekarar 2023 an nada shi a cikin 'yan wasan Najeriya don gasar cin kofin duniya na FIFA U-20 na 2023 .