Jump to content

Bernard Udoh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bernard Udoh
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Bernard Ambrose Udoh (an haife shi ranar 16 ga watan Oktoba, 1962) ɗan siyasan Najeriya ne daga jihar Akwa Ibom. Ya taɓa zama ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Ikot Abasi/Mkpat-Enin/Gabashin Obolo daga shekarun 1999 zuwa 2003 a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar People's Democratic Party (PDP). Akpan Micah Umoh ne ya gaje shi. [1] [2] [3]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. Adeolu (2017-02-22). "UDOH, Hon. Bernard Ambrose". Biographical Legacy and Research Foundation (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  3. "The Current Members of The Federal House of Representative from Akwa Ibom State". Uruan Community (in Turanci). 2010-02-09. Retrieved 2025-01-05.