Bettiah
Appearance
Bettiah | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƙasa | Indiya | |||
Jihar Indiya | Bihar | |||
Division of Bihar (en) | Tirhut division (en) | |||
District of India (en) | West Champaran district (en) | |||
Babban birnin | ||||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 65 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 845438 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 6254 |
Gari ne da yake a Birnin Pashchim Champaran dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 132,209.