Jump to content

Bettie Johnson Mbayo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bettie Johnson Mbayo
Rayuwa
ƙasa Laberiya
Sana'a
Sana'a marubuci da ɗan jarida

Bettie Johnson Mbayo ƴar jaridar kasar Laberiya ce, kuma babbar ƴar jarida ce a mujallar FrontPage Africa. [1] [2] A shekara ta 2019 ta sami nasarar zama mai kawo rahoto kan lafiya kuma mai bayar da rahoton kare hakkin mata na shekara daga kungiyar ƴan jarida ta Laberiya . [3] [4]

Mbayo ta sami digirin farko a fannin Arts (BA) a ɓangaren, Mass Communication daga Jami'ar United Methodist da ke Laberiya da kuma digiri na biyu a fannin Gudanar da Jama'a. [5]

  1. "Bettie Johnson Mbayo NN Fellow, Senior Reporter, Front Page Africa – New Narratives" (in Turanci). Retrieved 2021-12-04.
  2. "In the words of Bettie Johnson Mbayo: "Men need to be involved in reporting on this issue because they dominate the newsrooms"". UN Women (in Turanci). Retrieved 2021-12-04.
  3. "FPA Reporter, Bettie Johnson-Mbayo, Bags three Awards at Liberia's Journalism Awards". FrontPageAfrica (in Turanci). 2018-06-11. Retrieved 2021-12-04.
  4. "Bettie K. Johnson Mbayo". Pulitzer Center (in Turanci). Retrieved 2021-12-04.
  5. "Bettie Johnson Mbayo NN Fellow, Senior Reporter, Front Page Africa – New Narratives" (in Turanci). Retrieved 2021-12-04.