Biase

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Biase

Wuri
Map
 5°36′N 8°06′E / 5.6°N 8.1°E / 5.6; 8.1
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaCross River
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,310 km²

Biase haramar hukuma ce dake a Jihar Cross River a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.