Jump to content

Bihar Sharif

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bihar Sharif


Wuri
Map
 25°12′N 85°31′E / 25.2°N 85.52°E / 25.2; 85.52
ƘasaIndiya
Jihar IndiyaBihar
Division of Bihar (en) FassaraPatna division (en) Fassara
District of India (en) FassaraNalanda district (en) Fassara
Babban birnin
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 60 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 803101
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+05:30 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 6112
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
mace tayi shiegan Al adah garin Bihar sharif

Gari ne da yake a Birnin Nalanda dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 279,268.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]