Bikin Apafram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentBikin Apafram
Iri biki
Wuri Akwamu, Yankin Gabashi (Ghana)
Ƙasa Ghana
Nahiya Afirka

Bikin Apafram biki ne na shekara-shekara da sarakuna da al'ummar Akwamu da ke yankin Gabashin Ghana ke yi.[1][2][3] Ana yin bikin ne a cikin watan Janairu.[4][5][6]

Biki[gyara sashe | gyara masomin]

A lokacin bikin, akwai durbar na sarakuna. Shuwagabannin al'umma na hawa a palanquins. Akwai kuma yin ganguna da rawa.[7]

Muhimmanci[gyara sashe | gyara masomin]

Ana gudanar da bikin ne domin kulla bauta da kakannin mutane da neman kariya.[8]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ghana Festivals – Tour Ghana" (in Turanci). Retrieved 2020-08-21.[permanent dead link]
  2. "Festivals – Slutchtours" (in Turanci). Archived from the original on 2021-01-18. Retrieved 2020-08-21.
  3. "Ghana Festivals". ghanakey.com. Archived from the original on 2021-08-03. Retrieved 2020-08-21.
  4. "Festivals in Ghana". touringghana.com (in Turanci). 2016-02-24. Retrieved 2020-08-21.
  5. The Akwamu Odwira (Apafram) festival. www.amazon.com. University Press. January 1969. Retrieved 2020-08-21.
  6. "The Consulate General Of The Republic of GHANA in The United Arab Emirates (Dubai)". www.ghanaconsulatedubai.com. Retrieved 2020-08-21.
  7. "Major Festivals". www.ghanaembassyiran.com. Retrieved 2020-08-21.
  8. "Festivals in Ghana". touringghana.com (in Turanci). 2016-02-24. Retrieved 2020-08-21.