Billionaire's Club

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Billionaire's Club
Asali
Lokacin bugawa 2003
Asalin suna Billionaire Club
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Najeriya
Online Computer Library Center 65924719
Characteristics
Muhimmin darasi Najeriya
External links

Billionaire's Club fim ne na Najeriya wanda Afam Okereke ya shirya wanda aka fitar a shekarar 1999.[1] Fim din shafi wata ƙungiya ta sirri ta maza waɗanda ke amfani da ikon sihiri don sarrafa mutane da samun kuɗin jini.[2]

Ƴan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Brown (2013). "At the Threshold of New Political Communities: Some Notes on the History of Nollywood's Epic Genre". The Global South. 7 (1): 55–78. doi:10.2979/globalsouth.7.1.55. ISSN 1932-8648. JSTOR 10.2979/globalsouth.7.1.55. S2CID 143715741.
  2. BILLIONAIRE'S CLUB Season 1, Episode 1 - Nigerian Movie. Youtube. Nollywoodcity TV. Retrieved 14 November 2018.