Bindawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgBindawa

Wuri
 12°43′00″N 7°50′00″E / 12.7167°N 7.8333°E / 12.7167; 7.8333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaJihar Katsina
Yawan mutane
Faɗi 152,356 (2006)
• Yawan mutane 382.8 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 398 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 822
Kasancewa a yanki na lokaci

Bindawa karamar hukuma ce dake a Jihar Katsina, Nijeriya. Cibiyar garin na a yammacin garin na Bindawa a lambar wuri 12°40'11''N.

Bindawa na da fadin kasa 398km². Adadin mutane kimanin 152,356 bisa kidaya ta 2006.

Garin Bindawa na ada jagoranci na yankuna biyu- Bindawa da kuma Doro. Dan-Yusufan Katsina shike jagorantar Bindawa a dayen bangaren Dan-Barhim Katsina na jagorantar Doro.

Makarantu sun hada da:

■Government Science Secondary School Bindawa.

■Government Day Secondary school Bindawa.

■Bindawa Model Primary School.

■Doro Model Primary School.

■Madarasatul Tartilul Qur'an Islamiyya Doro.

■Diyaul Qur'an Islamic School Bindawa.

■Madarasatul Ulumuddeen Islamiyya Doro.

■Government Day Secondary School Tame.

■Madarasatul Tarbiyyatul Auladul Islamiyya Tame.Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.