Binti (fim, 2021)
Binti (fim, 2021) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2021 |
Ƙasar asali | Tanzaniya |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Seko Shamte (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Binti, fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Tanzaniya na shekarar 2021 wanda Seko Shamte ta ba da umarni kuma ta shirya da kanta tare da Alinda Ruhinda da Angela Ruhinda. Taurarin shirin sun haɗa da Bertha Robert, Magdalena Munisi, Helen Hartmann da Godliver Gordian a matsayin jagororin shirin yayin da Yann Sow, Alex Temu da Jonas Mugabe suka taka rawar gani. Fim ɗin ya ta'allaka ne akan jarumai mata huɗu na wannan zamani a Dar es Salaam a cikin babi huɗu: Tumaini, Angel, Stella da Rose.
Fim ɗin na Tanzaniya shine na farko da aka fara ɗorawa a dandalin kallon a yanar gizo na Netflix, a ƙasar. [1] An ɗauki fim din a cikin da kewayen birnin Dar es Salaam, Tanzania. An yi gyaran launi/kala a Indiya da Los Angeles, kuma an shirya sautin fim ɗin a Masar. An jinkirta haska shirin shekaru biyu saboda cutar ta COVID-19. An kaddamar da fim din ne a ranar 8 ga Maris, 2021 a wurin bikin fina-finan Pan African na ranar mata ta duniya. Fim ɗin ya sami mabanbanta ra'ayoyi daga masu suka kuma an haska fim ɗin a lokacin bukukuwan fina-finai da yawa.[2][3]
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Bertha Robert a matsayin Tumaini
- Magdalena Munisi a matsayin Angel
- Helen Hartmann a matsayin Stella
- Godliver Gordian a matsayin Rose
- Yann Sow a matsayin Emma
- Alex Temu a matsayin Ben
- Jonas Mugabe a matsayin James
- Hadija Athumani Saidi a matsayin Young Tumaini
- Hasham H. Hasham a matsayin Jeweler
- Jaffari Makatu a matsayin Young Baba Tumaini
- Levison Kulwa James a matsayin The Twins
- James Doto James a matsayin The Twins
- Betty Kazimbaya a matsayin Mama Tumaini
- Akbar Thabiti a matsayin Nelson's
- Tiko Hassan a matsayin Tamala
- Tamala S. Kateka a matsayin Get Away Driver
- Francis Mpunga a matsayin Older Baba Tumaini
- Anatoly Shmakor a matsayin European Policeman
- Suleiman Mchora a matsayin Policeman
- Neema Wlele a matsayin Catherine
- Angel Henry George a matsayin Alinda
- Jane Masha a matsayin Doris
- Yasser Msellem a matsayin Omari
- Sauda Simba Kilumanga a matsayin Mama Angel
- Rita Paulsen as Doctor Ruhinda
- Hailath Maiko a matsayin Stella's Assistant
- Patricia David a matsayin Waitress
- Kyan Ishau a matsayin Chris
- Ruqahya Ramadhani a matsayin Irene
- Abubakar Amri a matsayin Rose's Assistant
- Chiku Seif a matsayin Fatima
- Regina Kihwewle a matsayin School Teacher
- Izack Lukindo a matsayin Doctor Shamte
- Abdallah Minyuma a matsayin Computer Technician
- Kiswiju Mpyanga a matsayin Mama Rose
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.okayafrica.com/african-movies-binti-netflix/
- ↑ "Films come front and centre at the 2021 Zanzibar Film Fest". The Citizen (in Turanci). 2021-07-23. Archived from the original on 2021-10-05. Retrieved 2021-10-05.
- ↑ Chalamilla, Karen (2021-05-07). "Film Review: Binti - THE FLOOR MAG". The Floor Magazine (in Turanci). Retrieved 2021-10-05.