Biodun Obende
Appearance
Biodun Obende | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Ajegunle, 14 ga Yuni, 1987 (37 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Biodun Obende (an haife ta a 14 ga Yunin 1987) tsohuwar 'yar wasan kwallon kafa ta mata ce ta Najeriya da ta yi wasa a Finland. [1] taci gasar wacce tafi kowa saka kwallo a raga a kasar Finland.
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Obende a Ajegunle a cikin 1987 a cikin gidan auren mata da yawa tare da 'yan uwanta tara. Tana da yayye maza bakwai da kane ɗaya. [2]
Uche Eucharia ce ta gayyace ta ta buga kwallon kafa a kasar Finland inda take wasa da wasu ‘yan Najeriya. Ta zo ne a watan Afrilu na 2007 kuma yanzu tana wasa da Kokkolan Palloveikot . Ta fara wasa da kungiyar NiceFutis ta kasar Finland [1] kuma ita ce ta fi kowa zira kwallaye a wannan shekarar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Biodun Obende, Soccerway, Retrieved 2 February 2016
- ↑ Hard tackles from-boys-made-me-a-better-player-Obende, TheNigerianVoice.com, Retrieved 2 February 2016